--
Sabuwar sanarwa daga Bankin Lapo Microfinance bank zuwaga masu cin gajiyar NYIF.

Sabuwar sanarwa daga Bankin Lapo Microfinance bank zuwaga masu cin gajiyar NYIF.


Bankin Lapo Microfinance bank yana neman afuwa wanda zasu ci gajiyar shirin asusu saka jarin natasan najeriya NYIF musamman masu asusu ajiya na bankin game da sakin rancen NYIF.

Suna aiki domin magance duk ƙalubalen da zaa fuskanta wajen sakin kudin ga masu cin gajiyar shirin cikin sa'o'i 36 masu zuwa zaa saki kudaden izuwa asusun ku. 

©Ahmed El-rufai Idris 

Kaduna State Coordinator Zumunta Youths Awareness Forum

0 Response to "Sabuwar sanarwa daga Bankin Lapo Microfinance bank zuwaga masu cin gajiyar NYIF."

Post a Comment