Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Ya Amince Da Baiwa Kungiyar Malaman Jami'o'i ASUU Naira Biliyan 456 Domin Inganta Jami'o'in Najeriya, Inda Kowacce Jami'a Za Ta Samu Naira Biliyan 4.6
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Ya Amince Da Baiwa Kungiyar Malaman Jami'o'i ASUU Naira Biliyan 456 Domin Inganta Jami'o'in Najeriya, Inda Kowacce Jami'a Za Ta Samu Naira Biliyan 4.6
Duka wannan yana daga cikin yarjejeniya na alkawuran da gwamnatin Tarayya ta yiwa ASUU tun a shekarar 2009 wanda kusan shine babban dalilin yajin aikin ASUU da suke yi lokaci bayan lokaci.
Daga Comr Abba Sani Pantami
0 Response to "Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Ya Amince Da Baiwa Kungiyar Malaman Jami'o'i ASUU Naira Biliyan 456 Domin Inganta Jami'o'in Najeriya, Inda Kowacce Jami'a Za Ta Samu Naira Biliyan 4.6"
Post a Comment