![Wata sabuwa: Ya halatta namiji ya kalli farjin mace idan aurenta zai yi amma.... Wata sabuwa: Ya halatta namiji ya kalli farjin mace idan aurenta zai yi amma....](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhnydQNkkd6zqnKwKgQsL6m34rNfVPHZ0NneBhedWochxEWk4uYsGuZpetjCw1FoCumb7S873o8vPN-YVCWOkYM0u3MygNqe1VcWpHB0XMtBoxBuM7AGuBijg-XT14MoJwAC1rylBZ5b992DfcizjC5vsEacasw3T-zLoApEMDLqNRDm1ZHYR5IEinP/s320/FB_IMG_1651858174227.jpg)
Wata sabuwa: Ya halatta namiji ya kalli farjin mace idan aurenta zai yi amma....
Ya halatta namiji ya kalli farjin mace idan aurenta zai yi amma....
A cikin karatu Shehin Malamin nan Sheikh Nazifi Alkarmayi yayi magana wanda ta biyo a cikin karatunsa inda yace a wani littafi ya hallata idan Saurayi yazo neman auren budurwa kuma ta tabbata aurenta din zai yi to ta bude masa farjinta yagani gudun kar aje a dawo.
Amma a cewar Shehun Malam "Amma Malami yayi sharhin takardar inda yace a’a kada ayi hakan abari sai idan anyi aure sai suje can suyi abinsu amma gaskiyar magana a dundarin nassin haka ya fada kafin aure indai ta tabbata aurenta zai yi"
Daga Shafin Muryoyi
0 Response to "Wata sabuwa: Ya halatta namiji ya kalli farjin mace idan aurenta zai yi amma...."
Post a Comment