Lissafi ya canja rahoton sirri yana nuni da cewar kwai yiwuwar jam'iyyar APC ta.........
Lissafi ya canja rahoton sirri yana nuni da cewar kwai yiwuwar jam'iyyar APC ta tsayar da Zulum ɗan takarar ta na shugaban kasa a zaɓen 2023 dake tafe bayan wani kwamiti ya kai masu rahoton wanda ya fi da cewa su tsayar wanda jam'iyyun adawa baza su iya kayar dashi ba,
kuma ya kasance bashi da matsala da kowa, Sai kwamitin ya sanya da sunan Zulum cikin mutanen daya tantance, amma idan wannan rahoton ya inganta shin 'yan Nigeria zasu zaɓi Zulum?.
0 Response to "Lissafi ya canja rahoton sirri yana nuni da cewar kwai yiwuwar jam'iyyar APC ta........."
Post a Comment