Yanzu-Yanzu a Sokoto Dalibai sun kona Wadda tayi batanci ga Annabi Muhammad s.a.w kalli cikakken BIDIYO
Matasa sun kashe wata mata har lahira tare da kona gawar ta bayan da ta yi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W a jihar Sokoto
Yanzu-yanzu matasa a jihar Sokoto sun kashe wata mata har lahira tare da kona gawar ta bayan da ta yi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W
Lamarin dai ya faru ne a makarantar Shehu Shagari College da ke unguwar Bado Kwatas da ke cikin birnin Sokoto.
Yanzu haka dai sojoji da yan sanda sun cika makarantar.
0 Response to "Yanzu-Yanzu a Sokoto Dalibai sun kona Wadda tayi batanci ga Annabi Muhammad s.a.w kalli cikakken BIDIYO"
Post a Comment