--
Abin Al'ajabi a Najeriya: Dan Talaka ya Samu Aiki  a CBN...

Abin Al'ajabi a Najeriya: Dan Talaka ya Samu Aiki a CBN...


Dan Talaka ya Samu Aiki  a CBN...


Dan majalissar tarayya mai wakiltar karamar hukumar  Bichi jihar kano Ya samawa  Adamu Yusif Musa Bichi aiki a Central Bank of Najeriya,


Mafi yawan masu mulki zakaga idan suka samu irin wannan damar yayansu suke sawa ko kuma kannen matansu.


Amman shi wannan dan majalissar ya yadda da dansa da dan talaka yake wakilta baya nuna banbanci


Daga Sagir Tarda Ungoggo






0 Response to "Abin Al'ajabi a Najeriya: Dan Talaka ya Samu Aiki a CBN..."

Post a Comment