--
Anbude shafin Horar da Matasa Dubu arba'en 40,000 sana'oi a dukkan jihohi 36 na kasar nan, ku Shiga domin ganin yadda zaku cike

Anbude shafin Horar da Matasa Dubu arba'en 40,000 sana'oi a dukkan jihohi 36 na kasar nan, ku Shiga domin ganin yadda zaku cike


MasterCard Foundation Program,

Transforming Nigerian Youth (TNY).


Shiri ne na mastercard foundation don canza tinanin mutanen Nigeria domin yin Kasuwancin Zamani.

Ga masu amfani da layin MTN basu bukatar sayen Data domin fara wannan shiri (free Data for MTN Users only)

Zasuyi wannan shiri ne a dukkan jahohin Nigeria  guda 36 a inda za'a koyawa mutum 40,000 kasuwancin zamani.

Shiga wannan link din domin yin register da fara training.👇đŸģ👇đŸģ👇đŸģ👇đŸģ


https://reg.smetoolkit.ng/betransformed?refer=KA060


Bayan kayi register zakayi Courses kamar haka.


1. Compulsory courses guda10


2. Elective courses guda 8


Ana so ka/ki gama wannan training a sati 4 ko kafin sati 4 ya danganta da saurin mutum.

Bayan ka gama zaka cike growth plan wanda ke dauke da bayanan adadin kudin da kasuwancinka ke bukata da sauransu.

Bayan ka gama za'a baka certificate na shaidar kammalawa.

Zaka samu amfanar abubuwa kamar haka.


1.Register ta kasuwancin wato C.A.C kyauta.


2. Designing na website kyauta.


3. Logo na company kyauta.


Masu amfani da layin MTN basa bukatar Data suna bude data suka shiga link din nan zai bude domin su fara training.

👇đŸģ👇đŸģ👇đŸģ👇đŸģ

 

https://reg.smetoolkit.ng/betransformed?refer=KA060


Duk wanda ya fara training wani abu ya shige masa duhu zai iya ziyartar office din mu dake: No. S265 Maiduguri road, Opposite Al-Yuma house, adjacent to Azman Filling station Tarauni. 

Allah yasa a dace. Amin

Don Allah Ayi sharing zuwa mutane don yan uwa da masoya su amfana.

Zaka iya tuntubar wannan number don karin bayani.


07033501922


USMAN GARO.


Offline Activator.

0 Response to "Anbude shafin Horar da Matasa Dubu arba'en 40,000 sana'oi a dukkan jihohi 36 na kasar nan, ku Shiga domin ganin yadda zaku cike"

Post a Comment