--
Ayi Hattara Jama'a: Duk wanda ya ga an aiko masa irin wannan saƙon ya goge shi kawai. 'Yan Yahoo ne masu yaudarar mutane

Ayi Hattara Jama'a: Duk wanda ya ga an aiko masa irin wannan saƙon ya goge shi kawai. 'Yan Yahoo ne masu yaudarar mutane


HATTARA DA 'YAN DAMFARA  

Duk wanda ya ga an aiko masa irin wannan saƙon ya goge shi kawai. 'Yan Yahoo ne masu yaudarar mutane. A iya binciken dana gudanar babu wani shirin da gwamnatin tarayya zata bukace mutum ya biya wani abu don samun tallafi ko rance ta hanyar amfani da links. 

Zamu cigaba da gudanar da bincike akan shirin nan. 

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Dear applicant, you have been approved NSEIP 2022 SME grant. kindly proceed to pay N850 verification fee VIA POS or Transfer to 822 787 995 1 (Rapid flash) sterling bank. visit nseip.com/verification to submit receipt and details. This process should be completed before 5PM today. Training com 29/06/2022.

©Ahmed El-rufai Idris 

Kaduna State Coordinator.

0 Response to "Ayi Hattara Jama'a: Duk wanda ya ga an aiko masa irin wannan saƙon ya goge shi kawai. 'Yan Yahoo ne masu yaudarar mutane"

Post a Comment