--
(Bidiyo) Wani Soja Ya Kama Matarsa ​​Tare Da Saurayin Ta Suna Lalata

(Bidiyo) Wani Soja Ya Kama Matarsa ​​Tare Da Saurayin Ta Suna Lalata

 A cikin wannan bidiyo da soja ya kama matarsa da kwarto a cikin gidansa suna lalata wanda abun yayi masa matukar muni sosai.



Wanda a cikin bidiyon anji sojan yana cewa yanzu yana cikin daji wajen aiki amma abinda take yimasa kenan tana cutuwarsa.

A cikin bidiyo anji tana cewa sorry kayi hakuri shima kwarto yana bata hakuri.

Wanda kowa yasan irin fushin soja zai baiwa wannan kwarto ma’ana saurayin matarsa wahala wanda ba’a magana ita ma matar zata yaba aya zakinta.


Ga Bidiyon nan kasa ku kalla.




0 Response to "(Bidiyo) Wani Soja Ya Kama Matarsa ​​Tare Da Saurayin Ta Suna Lalata"

Post a Comment