NEMAN SHAWARA: Dan Allah a Ɓoye Sunana Inji wata matar Aure
NEMAN SHAWARA: Dan Allah a Ɓoye Sunana
Ina da miji da muka yi aure shekaru 2 da suka gabata har muna da yaro ɗaya.
Yana min kalaman soyayya sosai kuma yakan yi ƙoƙarin biyamin buƙatun kuɗi da nake dasu daidai ƙarfinsa.
Amma baya iya gamsar da ni a wajan jima'i, na masa ƙorafi amma babu abinda ya canja, kuma banso in fitar da maganar ga dangi.
Tunane-tunane da yawa marasa kyau wanda ba zan so in faɗesu ba suna zuwar min zuciya.
Dan Allah wane mataki ya kamata in ɗauka?
0 Response to "NEMAN SHAWARA: Dan Allah a Ɓoye Sunana Inji wata matar Aure"
Post a Comment