--
Youtube zasu bayar da tallafi duba Yadda Ake Cike Sabon Tallafi Daga Youtube Black Voices

Youtube zasu bayar da tallafi duba Yadda Ake Cike Sabon Tallafi Daga Youtube Black Voices


Kamar de yadda kuka sani wannan tallafi mai suna youtube black voices, kungiya ce da zata bayar da tallafi wa bangarori guda uku gasu kamar haka:

  • Content Creator
  • Artist
  • SongWriter
  • Producer

Idan ka sance daya daga cikin ukunnan saika danna Apply dake kasa domin Cike Tallafin.

                                                                APPLY NOW

Bayan kun shiga ya bude saiku danna apply daga nan zakaga ya kawoka wajen da zaka zabi bangaren da kake, daga nan saika Cike abubuwan da ake bukata.



0 Response to "Youtube zasu bayar da tallafi duba Yadda Ake Cike Sabon Tallafi Daga Youtube Black Voices"

Post a Comment