--
Anfara Rijister ta Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM ๐ŸŒ) Duba yadda zakuyi Rijister Anan

Anfara Rijister ta Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM ๐ŸŒ) Duba yadda zakuyi Rijister Anan


 NG-CARES PROGRAM ๐ŸŒ


©Ahmed El-rufai Idris 


Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali.


Shirin ya kasu gida biyu. ana bayar da tallafi daga naira DUBU DARI ZUWA MILIYAN DAYA. Yayin da ฦดan kasuwa wanda suke da ragistar CAC za a ba su kyautar naira miliyan daya zuwa sama


Enumerators sun fara karbar bayanai na masu cin gajiyar shirin a wasu jahohin kamar yadda akayi na RRR.har yanxu portal na cika ng-cares a bude yake a wasu jihohi.

https://ngcares.gov.ng/

Note: idan kacika a state biyu automatically zasuyi declined na form naka.


©️ Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Farum

0 Response to "Anfara Rijister ta Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM ๐ŸŒ) Duba yadda zakuyi Rijister Anan"

Post a Comment