Kalli Video: Naje jeji da Uzairu na kwakule masa idanuwa Saboda a yi min Layar ɓata
Innalillahi Wainnailaihi Raji’un duniya ina zaki damu Wani Matashi da yashiga komar Yan sanda Ya yi bayani inda ya ke cewa “Naje jeji da Uzairu na kwakule masa idanuwa Saboda a yi min Layar ɓata”
Ku danna nan dan kallon cikkaken video din:
Kamfanin Jobberman Ya Buɗe Sabon Tallafin Horo Mai Taken"Jobberman Soft Skills Training"
0 Response to "Kalli Video: Naje jeji da Uzairu na kwakule masa idanuwa Saboda a yi min Layar ɓata"
Post a Comment