--
Bankin Nirsal Microfinance Bank masu bada rance dan bunkasa sana'oi yanzu haka yazo da wasu tsarin karbar rancen Kudi batare da Jinkiri ba,

Bankin Nirsal Microfinance Bank masu bada rance dan bunkasa sana'oi yanzu haka yazo da wasu tsarin karbar rancen Kudi batare da Jinkiri ba,


Bankin Kasa na Nirsal Microfinance Bank masu bada rance dan bunkasa sana'oi yanzu haka yabude wasu Program dan Mutanen Kasa su Amfana.


1. NMFB FETTY CASH NOW NOW: Wannan shiri ne dan iyayen mu mata da maza masu Kananan sana'oi Kamar haka:


I)  Masu saida Kosai

II) Masu saida Abinci

III) Masu Rake

IV) Masu Lemu da ayaba


2. NMFB SME: Wannan shiri ne na Small and Medium enterprises wato Kananu da Matsakaitan sana'oi.


Mai bukatar wannan rance ya garzaya Bankin Nirsal mafi kusa domin bude account dasu. Dalilin bude account shine su samu bayanan ka kuma da zarar sun bude maka account zasu saka maka kudin daka nema rance. 


Kuma a hankali za'a rika biya.


©Copyright 

Hon. Bashir Dalhatu 

SSA ICT, Tarauni Kano State 

13th July, 2022.

0 Response to "Bankin Nirsal Microfinance Bank masu bada rance dan bunkasa sana'oi yanzu haka yazo da wasu tsarin karbar rancen Kudi batare da Jinkiri ba, "

Post a Comment