AGSMEIS LOAN: Wanda yasamu Approved na Rancen AGSMEIS da wanda yake Jiran Approved, Yanzu yanzu Bankin Nirsal Microfinance Bank ya fitar da Sabuwar sanarwa
Ga yadda wallafar take nan cikin Harshen Ingilishi Daga Shafin Facebook Na Nirsal Microfinance Bank wanda Sukayi Yanzu!
Fassarar Sakon Nasu Cikin Harshen Hausa:
Banki nirsal microfinance finance baya da ALHAKIN amincewa da Neman Rance ku na AGSMEIS Mai ALHAKIN hakan bankin kasa ne wato CBN.
ALHAKIN NIRSAL kawai ta biya ku kudin da aka tura masu ga Wanda ya samu lamunin amincewa daga CBN. Wato approved.
Kuna iya Duba Ko kunyi Nassara a Rancen da Kuka Nema a baya, ta hanyar Latsa Adreshin dake kasa yanzu!
check approval here
Kuna iya neman Rancen yanzu haka ta hanyar latsa adreshin dake kasa yanzu!
Apply
https://agsmeisapp.nmfb.com.ng/
0 Response to "AGSMEIS LOAN: Wanda yasamu Approved na Rancen AGSMEIS da wanda yake Jiran Approved, Yanzu yanzu Bankin Nirsal Microfinance Bank ya fitar da Sabuwar sanarwa"
Post a Comment