Bankin sterling da Gomoney Sun Maida duk wani Master Card daga $20 Zuwa $100
Akwai yiwuwar Katika Zasu Dawo Limit na 100$ Monthly Dinsu bada jimawa ba,
Ga dukkan alamu Harkokin Abitrade suna Gab da Dawowa Cikin hayyacinsu,
Idan mukayi duba da irin sakon Email da Bankuwan Sterling Bank da Gomoney Suke aikowa Alamu ba nuna Insha Allah Kowa Ya matso da katikansa kurkusa Harka Zata Cigaba da Yardar Allah,
Ahalin yanzu da ake ciki katikan Sterling Bank da Gomoney Sunada Limit Na $100 A Kowannensu,
Muna bincikawa Muga Wana Platform Suke Hawa Dokin Yin Deposit Ahalin Yanzu!
Daga Zarar Anyi Nassarar Samun Update Insha Allah Zakujimu Da Yardar Allah,
Amma fa kada a manta yawaita Addu'oe sosai!
0 Response to "Bankin sterling da Gomoney Sun Maida duk wani Master Card daga $20 Zuwa $100 "
Post a Comment