--
Duk wanda ya samu Failed  Disbursement na Nirsal a Shekarar 2019-2020 da 2021 Nirsal Subayar da Sanarwa ta Qarshe akan Yadda Zaku Samu Kudinku!

Duk wanda ya samu Failed Disbursement na Nirsal a Shekarar 2019-2020 da 2021 Nirsal Subayar da Sanarwa ta Qarshe akan Yadda Zaku Samu Kudinku!


Wadanda suka samu Approved a 2019/2020/2021/ kuma ba'abiyasu ba 

DUK Wanda Yasan ya samu Approved a chan baya ba'a biya shiba to ya sani cewa matsalar account din sane.


 Idan Yana bukitar karbar Rancen shi to ya zama dole ya Maida account dinsa tier 3


Kasani cewa Koda account Dinka Yana tier 2 Shima baza samu kudin kaba 


Yawanchi alumma suna amfani da tier 1 ne 


Dan haka nirsal suna Mai baka shawara kafin daya ga watan august ka hanzarta gyara Asusun ka na banki 


https://nmfb.com.ng/covid-19




 Allah yasa mudace 

0 Response to "Duk wanda ya samu Failed Disbursement na Nirsal a Shekarar 2019-2020 da 2021 Nirsal Subayar da Sanarwa ta Qarshe akan Yadda Zaku Samu Kudinku!"

Post a Comment