KALLI VIDEO : Mune Muka kai Hari a Kuje Prison – Inji ISWAP
Kungiyar ’yan ta’adda ta ISWAP ta ce mayakanta ne suka kai hari a kan gidan gyaran hali na Kuje da ke Abuja, a daren Talata inda aka saki daruruwan fursunoni. Aminiya na ruwaito
Aminiya ta rawaito yadda maharan suka saki fursunoni sama da 800 yayin harin, ciki har da rikakkun mayakan Boko Haram da ISWAP.
A cikin wani sabon bidiyo da ta fitar da maraicen Laraba, ISWAP ta kuma nuna yadda wasu daga cikin mayakanta suka rika harbi har suka shiga cikin gidan.
karin bayani yana nan zuwa.
Ga bidiyon da sunka saki nan da majiyarmu ta samu daga Mustapha sarkin kaya.
0 Response to "KALLI VIDEO : Mune Muka kai Hari a Kuje Prison – Inji ISWAP"
Post a Comment