--
Kamfanin Snapchat Ya Buɗe Shafin Bayarda Tallafi Ga Bakar Fata Mai Taken [Snapchat 523 Creator Accelerator Program for Black Content Creators

Kamfanin Snapchat ya buɗe shafin tallafi mai taken Black Creator Accelerator mu sani wannan tallafin na bakar fata ne kawai inda za'a zakulo mutum 25 daga cikin wadanda sukayi nasara abasu  $10k/wata wato miliyan N6,000,000 a lissafin dollar ayau don ci gaba da yunƙurin ƙirƙira da samun alaƙa da damar ƙaddamar da ayyuka masu ɗorewa,

Wanene ya cancanci nema?

Don a yi la'akari da shirin, masu ƙirƙira dole ne su yi aiki a nan kuma su cika waɗannan sharuɗɗan.

Age 18+ 

Self-identify as Black 

Emerging creator 

Someone at the beginning of their content journey who is creating, iterating, and improving over time with little outside guidance.

Seeking to become a professional creator 

History of abiding by community guidelines (on Snapchat) 

Creates positive content that aligns with Snapchat's values (empathy, kindness, creativity)

Ranar Aikace-aikacen: za'a buɗe a ƙarshen Yuni kuma za za'a rufe 12 ga Agusta. Za a sanar da waɗanda sukayi nasara a watan Satumba, don haka da fatan za'a duba asusun imel ɗin da kuka yi amfani da shi.

Yadda Zaku Cike Tallafin Snapchat

Domin cike wannan tallafin na snapchat kuyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa

https://523.snap.com/ar/apply 

0 Response to "Kamfanin Snapchat Ya Buɗe Shafin Bayarda Tallafi Ga Bakar Fata Mai Taken [Snapchat 523 Creator Accelerator Program for Black Content Creators"

Post a Comment