--
Allah Mai Iko; Bidiyon Yadda Wata Yarinya Ta Rubuta Al’Qur’ani Da Hannun Ta Kuma Daka Ba Tare Da Kallon Wani Ba..

Allah Mai Iko; Bidiyon Yadda Wata Yarinya Ta Rubuta Al’Qur’ani Da Hannun Ta Kuma Daka Ba Tare Da Kallon Wani Ba..


Allah Mai Iko Yadda Wata Yarinya ta Rubuta Al’Qur’ani mai girama daka kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku wannan Video ka kalla.


Wannan Lamarin yayi matukar girgiza mutane domin a yanzu haka babu irin wadan nan yaran domin kafin ka samu sai ka zagaye domin kamar yadda a yanzu haka kuma wannan yarinyar ta Bawa mutane Mamaki.


Wannan Karamar yarinyar ta Rubuta Al’Qur’ani mai girama da Hannun ta kamar yadda kuma mutane da yawa sunyi farin ciki da haka domin a yanzu haka zamu zaka muku wannan Video ka kalla.


A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan yarinyar ta Rubuta Al’Qur’ani da Hannun kuma nasan cewa indai ka kalli wannan Video kaima sai kayi mamaki.


Latsa Nan Kasa Domin Kallon Bidiyon:👇👇👇:

https://youtu.be/CMkJhw6SgNs


Kamar yadda ka kalli wannan Video nasan cewa kayi mamaki haka zalika kuma a yanzu haka iyayen wannan yarinyar ya Zama dole suyi farin ciki domin wannan yarinyar ba Karamar Baiwar Allah ya bata ba.
0 Response to "Allah Mai Iko; Bidiyon Yadda Wata Yarinya Ta Rubuta Al’Qur’ani Da Hannun Ta Kuma Daka Ba Tare Da Kallon Wani Ba.."

Post a Comment