An fara tura sakon data capture a jihar gombe ga wanda akai verify din lambar su za'a gudanar da data capture ne a wasu yankunan dake jihar gombe za'a fara gobe da jibi
An fara tura sakon data capture a jihar gombe ga wanda akai verify din lambar su za'a gudanar da data capture ne a wasu yankunan dake jihar gombe za'a fara gobe da jibi .
Abubuwan da ake nema wajen yin data capture
♦️Phone number
♦️Bvn number
♦️Account number
♦️Bank Name
♦️Bussiness certificate cac or semedan certificate
Bauchi
Jigawa
Katsina
Yobe
Taraba
Zamfara
Sokoto
Sune jahohin da baa rufe rijistar su ba masu bukata zasuyi magana ta WhatsApp 09063570041 domin yi musu rijista zaa Dora bayaninsu akan system .
©️Ahmed El-rufai Idris
Ng-cares Programmes Enumeration Bio Team 🌐
0 Response to "An fara tura sakon data capture a jihar gombe ga wanda akai verify din lambar su za'a gudanar da data capture ne a wasu yankunan dake jihar gombe za'a fara gobe da jibi"
Post a Comment