--
Hukumar fasa kwari ta Najeriya (Costom Service) sun fitar da sunayen wanda zasu rubuta jarabawar shiga aikin Kuna iya duba sunanku anan

Hukumar fasa kwari ta Najeriya (Costom Service) sun fitar da sunayen wanda zasu rubuta jarabawar shiga aikin Kuna iya duba sunanku anan

Hukumar fasa kwari ta Najeriya sun fitar da sunayen wanda zasu rubuta jarabawar shiga aikin ana sanar da wanda suka ga sunayen su, su ziyarci makarantar sascon international School, dake maitama , Abuja daga ranar alhamis 23rd ga August 2022 .

Kuna iya Shiga Wannan Adreshin dake kasa domin duba sunanku👇👇👇

https://customs.gov.ng/?cat=15

©️ Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Zumunta Youth Awarenesses Forum🤝

0 Response to "Hukumar fasa kwari ta Najeriya (Costom Service) sun fitar da sunayen wanda zasu rubuta jarabawar shiga aikin Kuna iya duba sunanku anan"

Post a Comment