--
Subahanallah: Gini mai Hawa Biyar Ya Ruzowa Mutane a Kasuwar Wayar Hannu ta Beirut dake Jihar Kano

Subahanallah: Gini mai Hawa Biyar Ya Ruzowa Mutane a Kasuwar Wayar Hannu ta Beirut dake Jihar Kano


An samu Bala'in Ruguzowar Ginin Bene Mai Hawa Biyar a Jihar Kano A Kasuwar Siyar da Sabbin Wayoyin Hannu Dake Beirut Road, 


Jaridar Bz News 24/7 ta Rawaito Cewa Lamarin Ya Auku Da Yammacin Ranar Talata 30/08/2022, Kawo Yanzu Babu Tabbacin Adadin Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu, ko Jikkata Amma,  wata Majiya Ta Labarta Mana, Cewa ana Hasashen Rasuwar Rayuka Masu Yawan Gaske, 


Jaridar Vanguard Ta Raiwaito Cewa Mutum Uku Ne Suka Rasa Rayukansu, da daman Gaske kuma Sun Jikkata,  


Cikakken Rahoton Nanan Tafe........

0 Response to "Subahanallah: Gini mai Hawa Biyar Ya Ruzowa Mutane a Kasuwar Wayar Hannu ta Beirut dake Jihar Kano"

Post a Comment