Tallafin NG-Cares Anfara Tantance Number Waya (Verify Phone Number) Anfara da Mutanen Jihar Gombe
Gombe state ng-cares programmes sun cigaba da verify din lambobin wayan wanda suka yi rijista shirin tallafin bankin duniya wanda suka tura da bayanin su aka yi musu rijista shiga yanar gizon dake kasa domin dubawa an zabe su ko baa zabe ba.
Wanda aka zaba suyi kokari du Kara dora bayaninsu .
0 Response to "Tallafin NG-Cares Anfara Tantance Number Waya (Verify Phone Number) Anfara da Mutanen Jihar Gombe"
Post a Comment