Anbude Shafin Yanar Gizon Yin Rijister Shirin (T-MAX Project) samu Cikakken Bayani da Yadda Ake Cikewa
Ayau 23 ga watan satumba 2022 yanar gizon jihar gombe zata fara aiki shirin t-Max tsarin fasaha ne, Ilimin sana'a da horarwa (TVET) wanda aka ƙera don baiwa 'yan Najeriya ƙwarewar fasaha da sana'a. za 'a rufe tashar rajistar ranar 30,ga Satumba.
©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum 🤝
0 Response to "Anbude Shafin Yanar Gizon Yin Rijister Shirin (T-MAX Project) samu Cikakken Bayani da Yadda Ake Cikewa "
Post a Comment