--
Babban Labari Mai dadi: Gwamnatin Jihar Bauchi ta fara Ruwan Naira Dubu dari dari N100,000 ga Wadanda Suka Cike Shirin NG-Cares

Babban Labari Mai dadi: Gwamnatin Jihar Bauchi ta fara Ruwan Naira Dubu dari dari N100,000 ga Wadanda Suka Cike Shirin NG-Cares


Bauchi CARES RA3 Directorate of Small Medium Enterprises MSMES 


Gwamnatin Jihar bauchi ta fara raba tallafin shirin ng-cares na karkashin shirin Bankin Duniya da gwamnatin Tarayya ta yi wa ‘NG Cares’ wanda aka kera a matsayin ‘bau-cares’ ga masu cin gajiyar shirin.jiya alhamis aka fara sakin kudaden ga wanda suka bi hanyoyin da aka gindaya a shirin. wadanda suka ci gajiyar shirin sun hada da kananan da matsakaitan ‘yan kasuwa wadanda COVID-19 tayi wa kasuwancin su ila .an saka kudin ne acikin asusun masu cin gajiyar shirin.Da yake karin haske kan wadanda suka ci gajiyar shirin, manajan Oyo NG-CARES, Mista Akin Makinde ya ce tallafi ga rukunin farko na wadanda za su ci gajiyar tallafin zai zo ne ta hanyar taimakawa wadanda suka samu rancen a lokacin COVID-19 don biyan kusan kashi 40 na sauran kudaden da suka samu. bashin da aka basu.


wadanda suka ci gajiyar shirin za su samu tallafin don taimakawa wajen gudanar da sana’o’insu tsakanin N100,000 zuwa N140,000.


Manajan BIO ajihar bauchi ya bayyana cewa kudaden sun shiga asusun bankin masu cin gajiyar kudaden a ranar alhamis Ya kuma bukace su da su yi amfani da shi a kan abin da ya dace.ya yaba wa gwamnatin jihar bauchi bisa sanya hannu a cikin shirin NG-CARES da nufin sauke nauyin COVID-19.NG Cares Apply Link For 36 States - APPLY NOW


Har yanzu rijistar yanar gizon wasu jihohin tana tafiya mai bukata yayi magana ta WhatsApp 09063570041 akan naira 500 ,mai rijistar kamfani wato cac zai biya 1500 ,jihar kadun form ne shima duk mai bukata yayi magana .


©️ Ahmed El-rufai Idris

Ng-cares Programmes Enumeration Bio Exam 🌐

0 Response to "Babban Labari Mai dadi: Gwamnatin Jihar Bauchi ta fara Ruwan Naira Dubu dari dari N100,000 ga Wadanda Suka Cike Shirin NG-Cares"

Post a Comment