Ku sauke Application na Android Mallakin Shafin yanar gizo na (Bz News 24/7)
Mun samar muku da Application Na Wayar Hannu ta Android Wanda Zai baku damar samun Dukkan Labaran da muke wallafawa A Shafinmu Na Bz News 24/7
Yadda zaku sauke manhajar Androd Zaku Latsa Adreshin Dake Kasa Yanzu Zai Kaiku Play Store Kai tsaye Saiku Danna Alamar Install Zai Sauka Kai tsaye a Wayarku,
Zaku Rinka Samun Sakon Message Daga Garemu Kai Tsaye Daga Zarar Mun Wallafa Muku Sabon Labari,
0 Response to "Ku sauke Application na Android Mallakin Shafin yanar gizo na (Bz News 24/7)"
Post a Comment