--
Anfara Rijister Shirin Tallafi Mai Taken (Fadama Result Area 2 Under Ng-Cares Program)

Anfara Rijister Shirin Tallafi Mai Taken (Fadama Result Area 2 Under Ng-Cares Program)


Gwamnati jihar jigawa ta fara gudanar da Shirin Fadama Result Area 2 wani shiri ne na rabon kayan aikin gona da kiwo da dukkan jihohi ke yi cikin shirin tallafin ng-cares programmes wanda bankin duniya ya baiwa najeriya inda gwamnatin tarayya ta raba kudaden izuwa jihohi .


Masu bukatar karin bayani game da shirin fadama Result Area 2 su ziyarci ma'aikatar aikin gona dake jaha ko karamar hukuma ,zaa yi musu cikakken bayani yadda mutum zai shiga cikin shirin.


Kwana uku da suka wuce nayi rubutu game da shirin jigawa state ng-cares programmes mutane basu gamsu da bayanin da yake cikin rubutun ba duk da cewa yawancin mutanan basu tsaya sun karanta rubutun da kyau ba kawai sunyi amfani da comments din mutane suma sunyi fadi ra'ayin su akan cewa karya ne shiyasa basu gamsu ba ,ya kamata ku sani shirin ya kaso gida uku Shirin ng-cares ya kaso gida uku .


πŸ‘‰Na farko Result Area 1 

shiri ne dai gwamnatin jihohi ke daukar nauyin raba kudaden naira duba goma har na tshon shekara daya ga dattijai maza da mata Wanda na turanci ake kiran sa State Social Transfers da dai wasu shirye-shiryi .


πŸ‘‰Na biyu Result Area 2

shine ba da kananan tallafi kayan aikin gona, da kiwo da gyaran hanyoyi ,shirin tallafin ng-cares programmes wanda bankin duniya ya baiwa najeriya inda gwamnatin tarayya ta raba kudaden izuwa jihohi .masu bukatar cin gajiyar Shirin Result Area 2 ya ziyarci ma'aikatar aikin gona dake jiharsa ko karamar hukumar sa.


πŸ‘‰Na uku Result Area 3

shine na bayar da tallafi kudi kyauta inda masu rijistar smedan certificate zasu samu naira dubu dari biyu zuwa kasa ,masu rijistar kamfani zasu samu naira milyan daya zuwa kasa .


Ku sani har yanzu jihar jigawa bata fara gudanar da wanda kuka cika online ba bayanin da nake samu ana gaf da farawa don haka mu cigaba da hakuri insha Allahu alumma zasu amfana da Shirin.


Rijistar yanar gizon har jihar jigawa tana lafiya masu bukata suyi magana ta WhatsApp 09063570041 don ganin an shigar dasu cikin Shirin .


 ©️ Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum

0 Response to "Anfara Rijister Shirin Tallafi Mai Taken (Fadama Result Area 2 Under Ng-Cares Program)"

Post a Comment