--
Cikakken Bayani akan Yadda zaka samu FREE unlimited DATA a layin MTN Kyauta

Cikakken Bayani akan Yadda zaka samu FREE unlimited DATA a layin MTN Kyauta


Abun babu wani wahala, kawai dai da farko ka tabbatar kana da layin MTN na kasar Lanjeriya, sannan kuma ka tabbatar babu kati ko DATA a layin!!!


Sai kuma ka dauko application mai suna stark VPN reloaded, idan kuma kana dashi sai kayi update din shi.




kana dakko application din sai ka bude shi kamar haka.




Sai kuma ka duba daga options na gefe, ka danna ka shiga wajan UPDATE TWEEKS kamar haka




Daga nan zai nuna maka yayi update successful kamar haka




Daga nan kuma sai ka shiga wajan da aka sa CUSTOM SETTINGS kamar haka




A wajan zaka Nemo 🇳🇬NG-MTN UNLIMITED 2022💯 ka danna shi kamar haka:



Sai ka danna alamar connect kamar haka:



Daga nan zai nuna maka yayi connecting successfully, idan yayi connecting sai ka cigaba da shiga duk inda zaka shiga a yanar gizo kyauta 


SOURCE: futuretechguide.com

0 Response to "Cikakken Bayani akan Yadda zaka samu FREE unlimited DATA a layin MTN Kyauta"

Post a Comment