Kamfanin Sadarwa na MTN ya Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi Domin Ƙarfafa Matasa ƴan Kasuwa Karkashin Shirin "MTN Pulse Blow My Hustle Grant"
Kamfanin Sadarwa na MTN ya Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi Domin Ƙarfafa Matasa ƴan Kasuwa Karkashin Shirin "MTN Pulse Blow My Hustle Grant"
Kamfanin sadarwa na MTN na gayyatar ‘yan Najeriya domin cike tallafin Naira Miliyan 68 na MTN Pulse da suka warewa ‘yan kasuwa musamman mazauna a Najeriya.
Buri da Fa'idodin MTN Pulse Blow My Hustle Grant
Shirin MTN Pulse 'Blow My Hustle' Kamfen ne na Ƙarfafa Matasa da aka haɗa domin tsara domin fitowa da hazakar matasa ƴan kasuwa a Najeriya tare da ba su ƙarfin gwiwa ta hanyar nishadantardasu. Shidai wannan shirin zai tallafawa ƙananan yan kasuwa da kuma sabbin yan kasuwa.
Yadda Zaku Cike
Da farko, kuna buƙatar ziyartar gidan yanar gizon Pulse
https://mtnpulsebmh.com/submit
Click on the “Blow My Hustle” banner.
Next, click on “Submit your entry”.
Fill in your personal information. Remember to use your MTN Phone Number.
On the Next page select the category that best fits your hustle.
Describe your hustle in 200 words. Make sure your write up drives home why your hustle needs to blow!
Upload a 90-second video that would wow the Judges and take you to the next level.
Click on the verification button to confirm your identity.
Confirm availability for the online training session.
Read through the Terms and Conditions then Click Accept and submit your application
0 Response to "Kamfanin Sadarwa na MTN ya Buɗe Shafin Bayarda Tallafin Kuɗi Domin Ƙarfafa Matasa ƴan Kasuwa Karkashin Shirin "MTN Pulse Blow My Hustle Grant""
Post a Comment