Babban Labari Ga Masu Harkar Mining: Shahararun 'Yan Mining Biyu Sunyi Farin Ciki da Samun Manyan Kudade Da Harkar Mining Yau - Duba Yadda Ta Kasance Yanzu!
Photo Source: Facebook
Babban Labari Ga Masu Harkar Mining: Shahararun 'Yan Mining Biyu Sunyi Farin Ciki da Samun Manyan Kudade Da Harkar Mining Yau - Duba Yadda Ta Kasance Yanzu!
Cikin ikon Allah Yau Manya Kuma Masana A Harkar Mining Sunzo na Biyu Dana Uku a Gasar Wadanda Sukafi Kowa Yawan Gayyato Mutane Zuwa Mining Wanda Akeyi a Manhajar Telegram"
Sun Samu Tagomashi Daga Kamfanin Mining din Mai Suna (Fintopio) Kamar Yadda Daya Daga Cikinsu Ya Wallafa A Shafinsa Na Facebook
Ga Yadda Ya Rubuta: Godiya Ta Tabbata Ga Allah Ma Daukakin Sarki Mai Tsara Komai Lokacin da Yaso
Yau 25 December Cikin ikon Allah Mun Kammala Cin Gasar Zama a, leaderboard da Fintopio Suka Sanya Tun Watan July Wanda Muka Kwashe Kimanin Wata 6 Muna Gwagwarmaya
dole Naga Ya Dace na Sanar Daku Domin Kune Sanadiyar zuwana Ga Wannan Matakin Tare da Samun Wannan Kyautar Nida Abokina Adam Muhammad Mukhtar Bansan da Wannen irin Hannu Zan Muku Rubutun Godiya ba
Tabbas Kune duk Wata Garkuwa Ta samun Nasara da Mukai Tare da Kasancear Mu a Leaderboard Har Tsawan Wata Shida Ba Tare da An Samu Wanda Ya Saukemu Daga Kai ba har Kawowa Wannan Ranar
Munyi Gogayya Tare da Manyan influence Masu Manyan Shafuka a Twitter da Tarin Subscribe a Telegram Channel Sanannu da Turawa Wayanda Suka fimu Kwarewa da iya Shige da fuce Amman duk da Haka Mun Samu Nasara Akan Su wannan Babban Abun Alfahari ne Wanda bazamu Taba Mantawa Dashi a Rayuwar Mu ba Kuma Kune Silar zuwa Ga Wannan Matakin
Hakikanin Gaskiya Munsha Wahala Mun fuskanci Kalu Bale Kala Kala Amman Cikin ikon Allah Tare da Taimakon Allah da Naku Yau Gashi Komai Yazo Karshe Fintopio Sun Tabbatar damu a Matsayin Wayanda Sukai Nasara
Naso Ace Abokina Eng Adam Mukhtar ya Kasance a Matsayi na daya Tare da Samun Nasara Samun TON 7777 Amman Allah Beyi ba Ya Kasance a Mataki Na Biyu Tare da Samun Kyautar TON 5555 Ni Kuma Na Uku Tare da Samun Kyautar TON 3333 Haka Allah Ya Tsaya Kuma Muna Farin Ciki Ga duk irin Yanayin da Muka Samu Kan Mu
Zan Muku Wani Albashir Tabbas Token HOLD wanda Za a Juyashi da HP Point Zai Bada Mamaki Ga duk Wanda Ya Tsaya Ya Mayar da Hankali Wajan Neman Sa Har Yanzu Lokaci Bai Kure ba Munada dan Ragowar Lokaci Muyi Amfani Dashi wajan Neman Point ta Hanyar Game da Fasa dutse da Tasks da Farmin Zamu Kasance Cikin Alkairi da ikon Allah.
Source: Facebook
Albahirinku: Ina Masu sana'anar Siyar da Data Ko Siyan Data ta Amfani Yaufa sullum???
Wannan Shafin mun Samar Muku da Website da Application Wanda Zaku sayi Data a Farashi Mai Rahusa.
Ga Yadda Farashin Datarmu Yake:
MTN DATA N250/1GB
AIRTEL CG N280/1GB
GLO CG N280/1GB
9MOBILE CG N150/1GB
Kuyi Rijistar Yanzu Ga Link nan:https://bzdatasell.com.ng/app.php
Kuyi Amfani da Mini App Dinmu a Telegram Ga Link: https://t.me/bzdatasell_bot
Lambobin Costomer Care WhatsApp Number Is: +2349066633320 or Call +2348133888333
Kuyi Faloyin Din Bz Data Sell Nig. LTD a Verified Whatsapp Channel Dinmu:https://whatsapp.com/channel/0029VaqmL5xAu3aRn5xHkP33
Join Whatsapp Group: https://chat.whatsapp.com/GXJfMpCejaEJOdLcC2SULf
0 Response to "Babban Labari Ga Masu Harkar Mining: Shahararun 'Yan Mining Biyu Sunyi Farin Ciki da Samun Manyan Kudade Da Harkar Mining Yau - Duba Yadda Ta Kasance Yanzu!"
Post a Comment