--
Shafin yanar gizon daukar sabbin Ma'aikatan Sojan Kasa Yafara Aiki Yanzu Haka

Shafin yanar gizon daukar sabbin Ma'aikatan Sojan Kasa Yafara Aiki Yanzu Haka


Gurbin Aiki!

Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa ayau juma'a yanar gizon daukar ma'aikata ga wadanda ke da sha'awar shiga aikin sojan kasa .

An soma rijistar ne yau juma'a ranar 7 ga watan October zuwa 2 ga December 2022, masu sha'awar shiga su ziyarci yanar gizon nan 👉 https://recruitment.army.mil.ng/darrr

©Ahmed El-rufai Idris 

Kaduna State Coordinator Zumunta Youths Awareness Furum.


0 Response to "Shafin yanar gizon daukar sabbin Ma'aikatan Sojan Kasa Yafara Aiki Yanzu Haka"

Post a Comment