Za'a Dauki Ma'aikatan Wucin Gadi a Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) 2023
Daukar Ma'aikata Wucin Gadi NPC 2023
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) zata dauki
ma’aikatan wucin gadi domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2023.
Yanar gizon zata fara aiki ranar litinin 31 ga watan October 2022 dukkan sauran bayanai suna cikin rubutun dake jikin takardan nan da nayi posting masu bukata zasu iya dubawa .
©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum
Kushiga Shafinmu Na WhatsApp Domin Samun Sabbin Labarai Akoda Yaushe: https://chat.whatsapp.com/EBG9hKT0pZGJ4JiBQDTluQ
Ku sauke Manhajar Application na Wayar Hannu:https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.news
0 Response to "Za'a Dauki Ma'aikatan Wucin Gadi a Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) 2023 "
Post a Comment