--
Anfara biyan kudin Ng-cares Program

Anfara biyan kudin Ng-cares Program
Gwamnatin Jihar gombe ta fara raba tallafin shirin ng-cares na karkashin shirin Bankin Duniya da gwamnatin tarayya ta yi wa ‘NG Cares’ wanda aka kera a matsayin ‘Go-cares’ ga masu cin gajiyar shirin.


Yau laraba aka fara sakin kudaden ga wanda suka bi hanyoyin da aka gindaya a shirin. wadanda suka ci gajiyar shirin sun hada da kananan da matsakaitan ‘yan kasuwa wadanda COVID-19 tayi wa kasuwancin su ila .an saka kudin ne acikin asusun masu cin gajiyar shirin.


wadanda suka ci gajiyar shirin za su samu tallafin don taimakawa wajen gudanar da sana’o’insu tsakanin N50,000 zuwa N100,000.


Har yanzu rijistar yanar gizon wasu jihohin tana tafiya mai bukata yayi magana ta WhatsApp 09063570041 akan naira 500 ,mai rijistar kamfani wato cac zai biya 1500 .
©️ Ahmed El-rufai Idris 

Ng-cares Programmes Enumeration Bio Exam 🌐


0 Response to "Anfara biyan kudin Ng-cares Program"

Post a Comment