Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da sababbin takardun kuɗin naira da ta sauya wa fasali.
An fitar da takardun kuɗin ne yayin bikin da ke gudana yanzu haka a Fadar Shugaban Najeriya ta Aso Rock Villa a Abuja.
Takardun kuɗin sun ƙunshi N1,000, da N500, da N200.
SOURCE: BBC HAUSA FACEBOOK
0 Response to "Hotunan Sabbin Kudin Da CBN ya Canza ankaddamar dasu Yau Kalli Hotunan Su"
Post a Comment