Ansanya kyautar N450,000 Ga wandan da sukayi na Daya da na Biyu Dana Uku A Gasar Rubutu ta Gidauniyar Asido Foundation (AF)
Na farko: N200,000, Na biyu: N150,000, Na uku: N100,000 Gidauniyar Asido Foundation (AF) ta Buɗe Shirin Jemila Abubakar Memorial Essay (JAME)
Game da Asido Foundation (AF)
Gidauniyar Asido Foundation (AF) kungiya ce mai zaman kanta wacce ke neman magance tekun jahilci game da lafiyar kwakwalwa ta hanyar ba da tallafi, da kuma shawarwari da kyawawan bayanai a Najeriya.
Jemila Abubakar Memorial Essay (JAME) gasace da ake shiryawa a duk shekara ana shiryata ne ga daliban da suka kammala karatun digiri a manyan makarantu domin tunawa da marigayiya Miss Jemila Abubakar, shugabar ayyuka na gidauniyar Asido.
Tsarin Kyautuka:
Na farko: N200,000
Na biyu: N150,000
Na uku: N100,000
Za'a fitarda yan takara da sukayi nasara a January 19, 2023 daga cikinsu za'a bawa inda 15 daga cikinsu da sukayi namijin kokari za'a basu certificate yakin su kansance daga cikin JAME 2023 Fellowship Mentees.
Abubuwanda Za'a Gabatar Yayin Cikewa:
- Bude ga duk wanda ya kammala karatun digiri na kowace jami'a a Najeriya
- Dole ne a gabatarda shaidar karatu.
- Kasance mai shawa da kuma saka hannu a Kungiyar Asido Foundation (AF)
Join our WhatsApp Group to get the latest news anytime: https://chat.whatsapp.com/EDLOh4sS1FX38NCnzRqDPJ
Download Our Mobile App: https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.news
0 Response to "Ansanya kyautar N450,000 Ga wandan da sukayi na Daya da na Biyu Dana Uku A Gasar Rubutu ta Gidauniyar Asido Foundation (AF)"
Post a Comment