Lalle ne dole ku kula sosai game da wannan sakon na (FMARD)
Disclaimer!
Wannan saƙon da form ɗin scam ne ba daga FMARD suke ba, a kula, sannan kada ku yadda kutura musu kuɗin ku da sunan acceptance fee.
FMARD basu bukatar kudin ku haka CBN ma basu da bukata daga gareku, akula kada a faɗa hannun ƴan damfara, sannan kada kutura musu bayanan bankin ku..
Allah yatsare mu.
©️Manu Abba Gana Gumsa
0 Response to "Lalle ne dole ku kula sosai game da wannan sakon na (FMARD)"
Post a Comment