Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali
Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali
Shirin ya kasu gida biyu. ana bayar da tallafi daga naira Dubu Dari Zuwa Miliyan Yayin Daya ƴan kasuwa wanda sukayi ragistar wajen Kasuwancinsu da Hukumar Harkokin Kasuwanci za a ba su Kyauta Miliyan Daya zuwa sama
Don samun cancantar wannan tallafin, da farko dole ne ku halarci cibiyoyin bayar da horo na Gwamnatin Tarayya data amince da su kamar Smedan certitificate ko NDE . certitificate
Wanda bashi da rijistar kamfani Dole ya kasance yana da Certificate ( EDI ) da aka ba bashi bayan samun horo da yayi a shirin bayar da rancen AGSMEIS LOAN,duk mai son shiga cikin shirin bai cancanta ya nema da Smedan certificate ba, Don Allah ku yi tafiya zuwa EID CENTER domin karbo Certificate
Da dai sauran bayanin da suka shafi duk mai son shiga cikin shirin.
Masu Rijistan kamfani.
•Notional Id card ko drivers license
•Bank Verification Number (BVN)
•CAC Registration Documents
•Tax Identification Number (TIN)
Domin samun cikakken bayani akan shirin nan zaka iya ziyartar ministry of commerce and Industry a jihar ku, saidai wasu jahohin an rufe ,wasu jahohin kuma suna bude ga links din nan a jaraba Allah ya bayar da nasara .
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya
0 Response to "Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali"
Post a Comment