--
A satin da ya gabata ne Ministarn Wal-wala Da Jinkai Ta Sanar Da Cewa An Mata Cushe A Kasafin Kudinta   Yanzu an gano cewa kudin makamai ne aka cusa cikin kasafin kudin Hajiya Sadiya

A satin da ya gabata ne Ministarn Wal-wala Da Jinkai Ta Sanar Da Cewa An Mata Cushe A Kasafin Kudinta Yanzu an gano cewa kudin makamai ne aka cusa cikin kasafin kudin Hajiya Sadiya




A satin Da ya gabata ne Ministarn Wal-wala Da Jinkai Ta Sanar Da Cewa An Mata Cushe A Kasafin Kudinta Majalissar Dattijai Ta Fara Jin Ta Bakin Ma'aikatu Da Hukumomin Gwamnati Kan Kare Kasafin Kudin Su Na Shekarar 2023 Wannan Kasafin Kudin Na Shekarar 23023 shine dai kasafi mafi yawa da Nigeria ta Gabatar Wanda ya Doshi Tiriliyan 18 da doriya.


Naira biliyan 206 da aka sanya a boye a cikin kasafin kudin ma’aikatar Walwala da Jinkai, ya bayyana cewa an sanya kudin ne da gangan, domin sayen makamai da kayan aikin sojoji. Wannan ya fito ne lokacin da Majalisar Dattawa ta gano cewa kasafin kudin ma'aikatar ya samu wani bakon kudi har Naira biliyan 206 da aka kara ba tare da cikakken bayani ba.

Sadiya Umar-Farouq, ta bayyana mamakin gano abin da majalisar dattawa ta yi, lokacin da aka nemi ta yi bayanin kasancewar makudan kudade a cikin kasafin kudin ma’aikatar ta. Sadiya ta bayyanawa majalissa cewa: “Eh, a cikin kasafin kudin mu mun tabo maganar ayyukan 2022 na Hukumar kula da yankin ci gaban arewa maso gabas wato NEDC ne wanda basu aiwatar dasu ba, suma mu kara sanyawa a cikin daftarin. sannan akwai kudaden da ba'a bamu ba dag asusun gwamnati. Sannan akwai kuma kudaden da aka sanya su domin a biya wasu aiyukan, amma ba'a biya ba mun sake sa su suma a cikin kasafin” Read more: https://hausa.legit.ng/news/1507741-cushen-kasafi-gano-n206-ta-mecece-da-aka-ganta-a-jaddawalin-maaikatar-jin kai da Wal-wala.

0 Response to "A satin da ya gabata ne Ministarn Wal-wala Da Jinkai Ta Sanar Da Cewa An Mata Cushe A Kasafin Kudinta Yanzu an gano cewa kudin makamai ne aka cusa cikin kasafin kudin Hajiya Sadiya"

Post a Comment