--
Nayi na damar sharrin da nayiwa karima aikin shirin izzzar so salisu s fulani

Nayi na damar sharrin da nayiwa karima aikin shirin izzzar so salisu s fulani

 


Jarumin Kannywood Salisu S. Fulani da aka fi sani da Jibrin a shirin Izzar So ya ce yayi nadamar yiwa ƙawarsa Khadija Yobe wato Karima sharri a fim.


Ya ce, sharrin da suka yi mata da shi da Nakowa ya tsaya masa a rai har sai da ya same ta a zahiri ya nemi afuwarta.


Salisu s Fulani ya bayyana tarihinsa da yadda ya tsinci kansa a harkar #Kannywood.


Ga cikakkiyar tattaunawarsa da shirin Daga Kannywood na Freedom Radio.


0 Response to "Nayi na damar sharrin da nayiwa karima aikin shirin izzzar so salisu s fulani"

Post a Comment