--
 CIGABA DAKAWO MUKU TATTAUNAWA TSAKANIN Dr.ABDULJABBAR DA KWARARRAN SHEDA FUROFESA A JAMIAR BAYERO , A KOTU

CIGABA DAKAWO MUKU TATTAUNAWA TSAKANIN Dr.ABDULJABBAR DA KWARARRAN SHEDA FUROFESA A JAMIAR BAYERO , A KOTU



Dr. Yace aure babu sadaki babu shedu ,babu yaddar ta , babu wallicci , in wannan ba fyade bane , me ake cewa fyade a Hausa , ina san kamun bayani 


Amsa idan ance haka , dikkan ka idojin yaki , dukkan mata da bayi , ya halatta asamu alakar aure kamar yadda kur,ani yafada , abu na biyu , safiyya tafuto acikin bayi annabi ya yan tata yabada sadaki da yancinta ina fyade anan , 


29 kalmar da kayi wancan satin acikin bayan nin ka , kace nana safiyya ta gamsu , ta kuma yadda , did da baka fadi nassi ba , kuma a hadisin babu , kuma me zakace akan abinda malaman sira suka hadu akai akan kwanciyar da annabi yayi da ita , ciki harda ibn kayyim da ibn kasir , halifar ibn taimiya , sikace abu ayubal ansari shiyake zare da takobi abakin tantin da annabi yake ciki , har seda annabi yafuto da asuba , abu ayuba yayi kabbara , yace ya rasulillah kakashe babanta kakashe mijinta ,kakashe yan uwanta, kakashe bakidayan danginta gashi yanzu kana kwanciyar angwanci da ita , narantse da allah atsorace nake kattaima kisan gilla, dr. Yace su basu fahimci nana safiyya ta yadda ba , yazakai da wannan akan maganar da kai ta gamsu ?


Amsa nafarko ka idar da malaman hadisi sike fada , kasani cewa masu kawo sira , suna tattara ruwayoyi masu inganci da marasa inganci , dan haka mutum dole seya tantance ruwaya me inganci da marasa inganci , ba wai duk abinda yazo asira ake karba gabadaya ba , har ace zaa gwada shi da abinda ya inganta a abinda yazo a sahihi bukhari da muslim , ita dakanta safiyya tafadi labarin da kanta , acikin hadisin kabir na dabarani , cewa annabi s a w ,  yasanya gamsuwar ta shine sadakinta , hadisi ne hasani , wannan yanuna cewa ta gamsu da wannan aure a wannan yanayi , sannan kada amanta tana cikin kamammun yaki , 


30 a matsayin ka na kwararre bakasan malaman jarhi da taadili , bakasan cewa malaman jarhi sun hadu akan wannan rawi , shikadai yarawaici wannan hadisi ba, kuma sun hadu akan vaifi ne , bakasan haka ba?


Kayyasa wato Dr. Abduljabbar yakiyaye da sanin duk wani hadisi da yay maganar auren nana safiyya, wannan hadisin da furufesa yakawo, be tabazantan Dr. Yasan shiba ,saboda betaba karantashi ba a jauful farah, amma take yace vaifi ne


Amsa wannnan hadisi shiisa nace hadisi ne hasani ligairihi , ba kowane lokaci bane kuma dan wani yakadaita da hadisi , yake vaifi , shi wannan hadisi na safiyya akwai wasu hadisan dazasu tallafa masa dan ya hau wannan matsayi 


31, asani na  baze zama hasani ne ligairihi ba , se in akwai wata hanyar , bakaji acikin tambayata ina cewa , shi wannan rawin shikadai yakadaita da rawaitar sa ba ? A matsayin ka na kwararre yazaai yazama hasani ligairihi bayan marawaicin daya rawaicin hadisin agun sahabun bashida mutabaa, shikadai yarawaita, Yazaai yazama hasani ligairihi ?


Amsa wannnan ba itace ka idar malaman hadisi ba , malaman hadisi suna tallafawa wani hadisi da wani , koda sahabban sun banban ta , mutkar kissar da ake magana akan ta itace , kuma babu abinda yaban banta, da ragowar ruwayoyin ,


32 , akwai cin karon da yawuce wata ruwayar  daga nana aisha ,duk matansa gaba dayansu seda yayi musu sadaki muslim 1426


Alkali yace al gafatta malam , tunda yace babu karo karabu da shi tunda yace babu karo , sadda kazo bayani sekai mun bayanin da zangane akwai karo , ma,ana akwai cikakken lokaci dazaa bawa malam yarushe duk wannan shubhar,


Malam yace to shikkenan mutafi tambaya ta gaba 


33 Ayanzu kafada cewa a malikiya annabi yanada kususiya ,babu aure babu sadaki , babu shedu ,babu yaddar ta , annabi ze iya aure babu su , to menene aure a hakkin annabi 


Amsa ita ka idar kususiya , dan a  tantance annabi da sauran al umma , wannan ne yasa yake da tarin kebance kebance , kamar aure babu sadaki ,kamar aure safiyya ,


34koza ka iya kawomun nassi abakin annabi ko kur,ani daya tabbatar da kususiya ,har dakake halatta masa haram ?


Amsa aiba kalmar kususiya ce take halatta haram ko ta haramta haramba , yanayin yanda annabi s a w yayi tasarrifi , ko allah ya halatta masa , wannan maanar itace malamai suka tattara suka kirata da kususiya , misali , auran mata sama da 4 da sauran misalai 


35 daga cikin kususiyar da suka halatta haram , since in annabi yaga mace yayi shaawar ta ko matar aure ce ta halatta agare shi , me zakace kan wannan ?


Alkali akramakallahu ina ganin karabu da shi ashiga wata tambayar,


Malam yace to aishi ne yake kokarin kafa mun hujja da aure mace samada 4 , shine na tambaye shi yazeyi da haduwar da malamai sikai in annabi yaga mace yay shaawar ta ko matar aure ce ta halatta a gareshi , amma shikkenan mutafi tambaya ta gaba 


o my god Wai me yasa alkali yake mana hakane 


Zancigaba

0 Response to " CIGABA DAKAWO MUKU TATTAUNAWA TSAKANIN Dr.ABDULJABBAR DA KWARARRAN SHEDA FUROFESA A JAMIAR BAYERO , A KOTU "

Post a Comment