Yanzu yanzu: An bude shafin daukar matasa aiki a karkashin shirin kiwon lafiya na NHFP daga dukkanin jihohin Najeriya 36 Harda Abuja | Duba Cikakken Bayani da Adreshin Cikewa
Yanzu yanzu: An bude shafin daukar matasa aiki a karkashin shirin kiwon lafiya na NHFP daga dukkanin jihohin Najeriya 36 Harda Abuja | Duba Cikakken Bayani da Adreshin Cikewa
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta bukaci 'yan Najeriya masu sha’awar aikin kiwon lafiya da su nemi shiga shirin 'Masu Kula da Lafiya na Kasa'.
Ana kuma shawartar masu neman aikin su tanadi waɗannan takardun domin gabatarwa lokacin tantancewa idan sun tsallake matakin farko:
- Takardar haihuwa
- Takardar CV
- Shaidar digiri daga jami'a
- Takardar shaidar jihar mutum ta asali
- Shaidar kammala NYSC
Domin Cikewa: https://healthfellows.ng/apply
Allah Yasa Mu Dace Ameen Ya Rabbil'alameen
Ayi Share Domin Wasuma Su Amfana
Kushiga Whatsapp Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati
Kushiga Telegram Channel Domin Samun Zafafan Labaran Neman Aiki Tallafin Gwamnati
0 Response to "Yanzu yanzu: An bude shafin daukar matasa aiki a karkashin shirin kiwon lafiya na NHFP daga dukkanin jihohin Najeriya 36 Harda Abuja | Duba Cikakken Bayani da Adreshin Cikewa"
Post a Comment