Tirkashi masana sun bayyana cewa kafin 2023 farashin man fetur zai iya kaiwa dari 600 a Nigeria 🇳🇬 By Abu Abdul-yassar Sunday, December 11, 2022 Comment Edit Nawa kuke sayen man fetur a yankin kuFarshin man fetur yayi tashin Goron zabi a sassa daban daban na kasar Nigeria inda masana ke cewa farashin na iya kaiwa dari 600 kafin 2023.Hakan na zuwa ne bayan da wasu gidajen man suke sai dashi 350 a halin yanzu.
0 Response to " Tirkashi masana sun bayyana cewa kafin 2023 farashin man fetur zai iya kaiwa dari 600 a Nigeria 🇳🇬 "
Post a Comment