--
Yanzu yanzu: Ankama Sheikh Afakallah........................

Yanzu yanzu: Ankama Sheikh Afakallah........................

 


Sheikh afakalah yayi wa malaman kungiyar izala Wankin babban bargo wanda hakan ya fusata shugabannin kungiyar wanda har sukayi ikirarin maka shi a gaban Court.


Shugaban kungiyar sheikh balalau  yace Afakallah ya gaggauta fitowa ya karyata kanshi ko kuma su kamashi.


Sai dai shi kuma sheikh Afakallah yayi buris da wannan kiran na sheikh balalau din wanda hakan ne yasa suka sa aka damke shi.


Yanzu haka yana hannun jami'an tsaron Nigeria 🇳🇬 wato police wanda daga baya zasu mika shi gaban Alkali domin ya kare kanshi.

0 Response to "Yanzu yanzu: Ankama Sheikh Afakallah........................"

Post a Comment