--
Yadda aka Kama Matashin dake safarar Miyagun Kwayoyi a A kano

Yadda aka Kama Matashin dake safarar Miyagun Kwayoyi a A kano

PHOTO DAGA FACEBOOK 

Yan Sintiri na Vigilantee dake tashar yan kaba karkashin kwamanda Alhaji Bala dan yalwa sun Kama wani matashi dan Asalin jihar katsina da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi.


Matashin an Kama shi ne daidai lokacin da zai baiwa wani mai siyar da kwaya a yankin unguwar yan kaba.

📸 Rabiu Usman

0 Response to "Yadda aka Kama Matashin dake safarar Miyagun Kwayoyi a A kano"

Post a Comment