--
An saki  Yunusa Yellow daga gidan Yari a safiyar yau Asabar

An saki Yunusa Yellow daga gidan Yari a safiyar yau Asabar


An saki  Yunusa Yellow daga gidan Yari a safiyar yau Asabar .

Cikakken labari nanan tafe daga baya.



Yunusa yellow ya samu yanci 

Wuya ba ta Kisa….
Masha Allah yau Yunusa Yalo ya shaki iskar ‘yanci bayan tsahon shekaru a daure.
wannan ‚yar manuniya ce dake tabbatar da cewar wuya bata kisa kuma zakaran da Allah ya nufa da cara ko ana muzuru ana shaho sai ya yi.



0 Response to "An saki Yunusa Yellow daga gidan Yari a safiyar yau Asabar "

Post a Comment