An Bude Shafin Cike Shirin I-YOUTH TRAINING na Kungiyar IITA da Mastercard
An Bude Shafin Cike Shirin I-YOUTH TRAINING na Kungiyar IITA da Mastercard
Game da Shirin I-YOUTH TRAINING
Shirin I-Youth sabuwar hanya ce ta horar da sana'o'in noma Ƙirƙirar kasuwanci da sauya tunanin noma ga matasan Najeriya. Kungiyar International Institute of Tropical Agriculture (IITA) tare da hadin gwiwar Mastercard Foundation Young Africa Works Program ce ke daukar nauyin shirin a duk shekara.
Shi dai wannan horo damace ga matasa da keda shekaru tsakanin 15 zuwa 35. Acikin shekaru biyar 5 IITA tayi nasarar yaye matasa 40,000(direct beneficiaries) da kuma 242,724(indirect beneficiaries) da suka hada da maza da mata. A yanzu haka IITA ta bude shafin cike training ga matasa.
Karin jawabi
Wadanda suka kammala wannan karatun na bayan nan an basu jarin kayan da ya kai kimanin N150,000 koma sama da haka.
Wadanda suke jahohin nan kuma suna da takardun karatu na ND, HND, BSC/B ed. ko sama da haka idan suna da buƙata sai suyi applying: Kano, Kaduna da Lagos.
Abin Kula:
Idan muka zo warin cike jaha, zamu ga jahohi 3 wato Kano, Kaduna da Lagos sai mu zabi "others" hakan zai bamu damar ganin sauran jahohi da ba'a lissafa ba.
Yadda Zaku Cike
Domin cin gajiyar wannan shirin zaku iya cikewa ta hanyar latsa link dake a kasa:
Abubuwanda Za'a cike
PERSONAL INFORMATION
Applicant First Name
Applicant Last Name
Email (Please enter a valid email)
Phone Number (WhatsApp)
Gender
Birth Date
Age as at last Birthday
Marital Status
State of Origin (select others)
Address
LG of Residence
State of Residence
Country
EDUCATION HISTORY
Level of Education Completed
What is your qualification?
What is your course of study?
What is your preferred training location?
Other languages spoken?
NEXT OF KIN
First Name
Last Name
Email (Please enter a valid email)
Phone Number (WhatsApp)
Residential Address?
GUARANTOR INFORMATION
First Name
Last Name
Email (Please enter a valid email)
Phone Number (WhatsApp)
Designation/Position?
Residential Address?
EMPLOYMENT INFORMATION
Are you currently employed?
Do you have any Health Challenge?
What is your motivation for applying and why should you be selected for this training?
If you are selected to participate in this training, will you be willing to mentor at least 2 people on your acquired knowledge and skill?
0 Response to "An Bude Shafin Cike Shirin I-YOUTH TRAINING na Kungiyar IITA da Mastercard"
Post a Comment