Daga Ƙarshe Dai Kotu Ta Fitar Da Ranar Yanke Hukunci Kan Zaɓen Gwamnatin Jahar Kano
Daga Ƙarshe Dai Kotu Ta Fitar Da Ranar Yanke Hukunci Kan Zaɓen Kano
A ƙarshe dai Alƙalan Kotun saurararon ƙararrakin zaɓe ta Kano ta fitar da ranar da zata yanke hukuncin shari’ar zaben gwamna Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida) da Nasiru Yusuf Gawuna.
Kotun ta fitar da ranar Laraba 20 ga watan Satumba matsayin ranar da zata yanke hukuncin wanene halastaccen gwamna a jihar.
Shin wa kuke wa fatan samun nasara?
0 Response to "Daga Ƙarshe Dai Kotu Ta Fitar Da Ranar Yanke Hukunci Kan Zaɓen Gwamnatin Jahar Kano"
Post a Comment