--
 Ina wadanda ke da  Takar dar Shaidar  CAC zasu iya neiman rancen 2.7m a SMEDAN

Ina wadanda ke da Takar dar Shaidar CAC zasu iya neiman rancen 2.7m a SMEDAN


Babbar Dama ga masu CAC Certificate indai kasama ranka kyakykyawar niyya tabbas wannan zai taimaka maka sosae a bangaren kasuwancinka ta yadda zaka amfana harka biya kuma kaci rabar abin.

Idan Kana da CAC, Ga dama, zaka iya neiman rancen 2.7m zaka biya bayan shekara biyu.
 Matokar kana da wanan  takarda zaka samu vashinnan.

A takaice idan akace CAC certificate ana nufin shaidar da ke dauke da kasuwancinka wato kayiwa kasuwancinka register da cac.
A wannan rance da zamu koya a yau nan akwai bukatar wannan certificate na cac saboda kuwa shine abu mafi sauki da zaku iya  cikewa sannan ku samu nan take.
Saboda a wanna rance da za a cike ana bukatar takardan shaidar CAC wannan yasa zamuyi aiki da kardar cac saboda shine zaka cike nan take zasu  baka bashi ba  tare da 
fata lokaci ba.

Allah  ya  bada sa'a Ameen. 

Ga link dan cikewa:Danna nan dan cikewa


0 Response to " Ina wadanda ke da Takar dar Shaidar CAC zasu iya neiman rancen 2.7m a SMEDAN "

Post a Comment