--
Wadanda suka san sun cika aikin sojan kasa 86RRI wato "Regular Recruit Intake"su duba dan anyi shortlisting na  sunayansu

Wadanda suka san sun cika aikin sojan kasa 86RRI wato "Regular Recruit Intake"su duba dan anyi shortlisting na sunayansu


Wadanda suka san sun cika aikin sojan kasa 86RRI wato "Regular Recruit Intake


Rundunar Tsaro Ta sojojin kasa wato Nigerian Army 
 Sun Saki  list  na Wanda sukayi nasarar samun gurbin  attitude test nasu Domin zuwa mataki na gaba

Ga duk Wanda yasan ya cika aiki Kai tsaye zai iya zuwa shafin nigerian Army  din domin duba sunan sa .
Ko Kuma zaka iya Saukar da din da zamu ajiye Muku a kasa domin duba sunan ka

Kamar haka

Link na kasa ka dannan dan duba sunanka.

Allah ya bada sa'a Ameen. 


0 Response to "Wadanda suka san sun cika aikin sojan kasa 86RRI wato "Regular Recruit Intake"su duba dan anyi shortlisting na sunayansu"

Post a Comment